Labaran Duniya

Subahanallahi; Kalli Bidiyon Saurayi Da Budurwar Suna Iskanci Kafin Aure Kai Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiya Ya Kamata A Dauki Mataki Akan Wannan Video Domin a yanzu haka lalacewa tayi yawa kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya kamata a dauki mataki Akan Duk Wani Saurayi wanda Yake lalata tarbiyar yara.

Domin a yanzu haka zakaga cewa Saurayi Yana zuwa wajen budurwa da zummar zai aure ta amma kuma a yana gama lalata mata Rayuwa sai kaga ya rabu da ita kamar yadda a yanzu haka wannan matsalar tayi yawa.

Wasu mutane da yawa Suna Ganin cewa laifin iyayen yara ne wasu kuma mutane da yawa Suna magana Akan cewa babu laifin iyaye domin Suna iya” Bakin Kokarin su wajen Bawa yaro tarbiya.

Duk Wani ubu koh Mahaifiya bata da Wani burin daya wuce ta Autar da yarinyar ta da zarar ta Isah aure kamar yadda. a yanzu haka lalacewa tarbiya tayi yawa a yanzu haka irin wadan nan abubuwan Suna yawan faruwa tsakanin Saurayi da budurwa.

A yanzu haka ga Wani video ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya kasance domin a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan wannan abun.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga abinda ya faru kuma a yanzu haka ya kamata yan hizba su Dauki Mataki aka. irin wadannan abubuwan da suke Faruwa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button