Labaran Duniya

“Kudi Yaci Ubansa’ Bazamu Yarda Da Yan’kewa ‘Yarmu Kafa Ba Sai Anyi Diyya Iyayen Fatima

Babbar Magana Har yanzu iyayen fateema sunki yarda ayi sulhu tsakanin su da iyayen Aliyu matashin da yayi Sanadiyar yanke mata kafa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa ya kamata a dauki mataki Akan wannan matashin wanda yayi Sanadiyar Yankewa wannam kyakkyawar Budurwar wato fateema.

A yanzu haka mutane da yawa sun san da wannan labarin wasu kuma Basu da wannan labarin a yanzu haka kuma ana na ana cigaba da fafutuka wajen ganin an samarwa fateema yance a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya abinda Yake Faru kamar yadda A yanzu wasu Suna magana Akan cewa ya kamata iyayen fateema su tsaya suyi sulhu da iyayen Aliyu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button