Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kalli Bidiyon Yadda Akan Yankewa Ado Gwanja Hukunci Akan Wakar CHASS

Innalillahi Wa’inna Ilaihi RAJI’UN Yanzu Yanzu An Hukunta Ado Gwanja Akan Wakar CHASS Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa ya kamata a dauki mataki Akan ado gwanja Akan wannan wakar da yayi wato CHASS.

Inda a yanzu haka ana tinanin cewa zata lalatawa yara tarbiya hakane yasa a yanzu haka Duk Wani tajjijo yana goyan bayan a hukun ta ado gwanja kamar yadda a yanzu haka Mutane Suna Magana Akan Wannan Abun a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru kamar yadda. a yanzu haka mutane da yawa Suna goyan bayan a hukun ta ado gwanja.

Sai dai kuma a yanzu haka Duk Wani Matashi yana magana Akan cewa bai kamata a dauki mataki Akan ado Gwanja ba domin wannan wakar tasa babu abinda tayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button