Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Bidiyon Yadda Mata Hudu Suka Rasu Sakamakon Ballewar Jirgin Ruwa

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kalli Yadda Yan Mata Hudu rasuwa sakamakon Ballewar Jirgin Ruwa.
Wannan Labarin Yayi Matukar Gargiza Mutane Kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya tsaya ya Kalli wannan Video domin sai yayi kuka da idon sa.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane Suna yawan rasuwa acikin Ruwa kamar yadda wasu tsautsayi ne wasu kuma kawai sakaci ne domin Suna wasa da Rayuwar su.
A yanzu haka ga Video yadda wadan nan matan su rasu acikin Ruwa kamar yadda a yanzu haka labarin yayi matukar girgiza mutane da yawa ga wannan Videon ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa suna fatan allah ya Jikansu Da Rahama Ameen.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com