Labaran Duniya

Allah Mai Iko; Bidiyon Yadda Wani Matashi Ya Auri Wata Budurwa Wacce Tafi Kowa Muni A Garinsu Abin Mamaki

Kalli Yadda Wani Matashi Ya Auri Wata Budurwa Wacce Tafi Kowa Muni a Garinsu kamar yadda. a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu Duk Wani Matashi koh kuma Saurayi bashi da Wani buri da ya wucce ya aure kyakkyawar Budurwar wacce Tafi kowa kyau.

Wannan Matashin Ya Kasance Babu Wacce Yake Kauna Duk Fadin Garinsu Sai Wanna Mummunar Matar kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

A yanzu haka wannan matashin Ya Bawa mutanan duniya mamaki domin Duk Fadin Garinsu wannan budurwar Tafi Kowa Muni amma shi kuma sai yaga cewa babu wacce yake so acikin garin kamar wannan budurwar.

A yanzu haka Maganar da muke muku wannan matashin ya aure wannan budurwar domin a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan abun ya kasance ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna sakawa wannan auren al’barka kamar yadda wasu kuma Suna magana Akan cewa bashi da Wani babban buri.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button