Kannywood

Tsohon Mijin Momee Gombe Ya Tona Asirin Abinda Tayi Masa Ya Saketa Kalli Video

Babbar Magana Yanzu Yanzu Tsohon Mijin Momee Gombe Ya Tona Mata Asiri Ya Bayyana Dalilin Dayasa Suka Rabu Da Juna Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Tsohuwar jarumar masana’antar kannywood wato Momee gombe ta kasance Tafin ta shigo Cikin masana’antar kannywood ta taba aure.

Mutane Da Yawa Basu san Dalilin Dayasa suka rabu da tsohun Mijin ta ba wato adamu Fasaha kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Basu san cewa shine tsohun Mijin momee gombe ba.

A yanzu haka yayi magana Akan Dalilin Dayasa suka rabu da juna kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video ka kalla domin zakaga yadda ya Fito Yayi Magana akai kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji Dalilin Dayasa suka rabu da Matar sa momee gombe kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin Akan yadda ya Fito Yayi Magana.

Kuma a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa ya kamata ta koma gidan mijinta domin sai tafi samun Kwanciyar hankali amma kuma a yanzu haka bata da Wannan burin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button