Hausa Music

Auta Waziri – Autar Mata ( Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar Auta Waziri Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma a yanzu haka wannan Wakar Mai Suna( Autar Mata) Ta kasance Tan aDaya Daga Cikin Wakokin Da Auta Waziri Yafi so.

Idan baza ka manta ba a kwanakin baya auta Waziri ya saki wata sabuwar wakar sa mai Suna Key Nake Gani Kamar yadda Kasan Cewa Wannan Wakar Tayi Matukar Daukashi A duniya a yanzu haka kuma sai yayi wata sabuwar wakar mai Suna ( Autar Mata)

Full Audio

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button