Abubuwan Da Baku Sani Ba Game Da Mutuwar Sarauniyar England Queen Elizabeth Shugaban Kasar Nigeria.

Wasu Abubuwa daba ku sani ba agame da mutuwar Sarauniyar ingila Elizabeth kamar yadda a yanzu haka ya kamata ka tsaya ka kalli wannan Video.
Kamar yadda ka sani dai a Wannan satin ne muka tashi da labarin cewa allah ya yiwa Sarauniyar ingila Rasuwa kamar yadda mutane da yawa Basuji dadin haka ba wasu kuma suna farin ciki.
Mutane Da Yawa daga Kasar Nigeria Suna Magana Akan cewa Wannan Mutuwar Ta Sarauniyar ingila tayi matukar girgiza shugaban Kasar Nigeria kamar yadda mutane da yawa sun bayyana hakan.
Sai kuma a yanzu haka muke Samun Wani labari Akan Mutuwar Sarauniyar ingila wato Elizabeth kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai.
Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru kamar yadda a yanzu haka Maganar da muke muku ingila ta nada sabun shugaban kasa kamar yadda a yanzu haka yaka mutane da yawa sun san da wannan labarin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com