Kannywood

Yanzu Yanzu; Kalli Abinda Ya Faru Da Ado Gwanja” Nafisat Abdullahi Tayi Magana Akai..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Abinda Ya Faru Da Ado Gwanja Jaruma Nafisat Abdullahi Tayi Magana Akan Abinda Akayiwa Ado Gwanja.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa an sakawa ado Gwanja Ido Akan wakokin sa kamar yadda wasu kuma a yanzu haka Suna cewa Wakokin sa Basu kamata ba.

A yanzu haka mutane da yawa sun fito sun korafi Akan cewa bakin ciki akewa ado gwanja domin bai kamata ba anga tauraruwar sa tana Haskawa a duniya shine ake masa hassa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ana cewa wakokin ado gwanja zasu lalata tarbiyar yara sai dai kuma a yanzu haka nafisat abdullahi tayi magana akai tace kuma barin yayan ku su kalli film din kudu sannan kuma kuce yan kannywood ne.

A yanzu haka kasan cewa mutane da yawa suna goyan bayan nafisat abdullahi Akan wannan maganar da tayi domin ya Kamata a tsaya ayi binci kafin a zartar da hukunci.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button