Kannywood

INNALILLAH; Kalli Abinda Ya Faru Da Tahir Fage A Gidan Gala Yana Rawa Da Mace Kalli Video..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un yanzu Yanzu Kalli Abinda Ya Faru Da Tahir Fage A Wajan Wasan Gala Kamar Yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana akan Tahir Fage domin yana zuwa Gidan Gala Yana Rawa Da Yan’mata kuma hakan bai kamata ba.

A yanzu haka mutane da yawa sun fito sun magana Akan cewa Tahir Fage ya Kama yaji Tsoron Allah kuma ya tausaya wa ya’yan sa domin Kada a ringa zakinsu a duniya domin Duk wanda ya kasance yana Kallan abinda Tahir Fage yake sai yayi magana akai.

Sai a yanzu haka Wani video ya bayyana na Tahir Fage a Gidan Gala Kamar yadda A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaga abinda Tahir Fage yake acikin wannan Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru da Tahir Fage kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun cewa ya kamata ya dena zuwa yana rawa agidan gala.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button