Kannywood

Rahama Sadau Ta Fito Acikin Film Din India Khuda Haafiz Kalli Video…

Babbar Magana Kalli Film Din Da Rahama Sadau Ta Fito Na Indian Yayi Matukar Gargiza Mutane Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka wannan Film din ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Rahama Sadau ta kasance ta Faa fitowa acikin film din India kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ba domin film din India bai dace da ita ba.

A yanzu haka Duk Wanda ya Kalli Wannan Film din sai yayi magana yace Rahama Sadau bata da mafadi domin da tana dashi babu abinda zai saka ta Fara fitowa acikin film din india a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan labarin yake a yanzu haka wasu Suna fatan al’kairi Akan wannan film din da Rahama Sadau ta Fara.

Wasu kuma Suna magana Akan cewa babu Wani laifi da Rahama Sadau Tayi dan ta fito acikin film kai a yanzu haka mai zakace Akan wannan film din.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button