Fatima Yar Gidan Sarki Ali Nuhu Ta Jawo Cece Kuce Acikin Wannan Bidiyon Kalli Kaga..

Innalillahi fatima Ali Nuhu Ta Jawo Cece Kuce Akan wannan Videon kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ali nuhu yana da wata yarinya wacce a yanzu haka ta Isah aure sai sai kuma har yanzu Jarumin baiyi mata aure ba kamar yadda a yanzu haka ta Fara fitowa social media tana video.
A yanzu haka Wani video da jarumar tayi ya Jawo mata Cece Kuce a duniya kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi magana akai kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaga yadda wannan Video yake sai dai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan Videon ai ba laifi bane.
Wasu mutane da yawa a haka Suna Magana Akan cewa ya kamata ace ali nuhu yayi mata aure domin a yanzu haka yarinya ta Isah aure sai dai kuma a yanzu haka bashi da wannan burin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com