Duniya Kenan; Kalli Bidiyon Yadda Dalibai Suke Iskanci Acikin Makaranta Suna Yiwa Mata Abinda Bai Dace Ba…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Lallai ya Zama dole iyayen ku ringa kula da ya’yan ku wajan tafiyar su makaranta gaskiya abinda ake Aikatawa a Makabarta yayi Yawa.
A yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi allah wadai da Wadan nan daliban kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video domin kaima nasan cewa indai ka kalla sai Kayi magana akai.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video yana fadin cewa da laifin iyaye acikin wannan rashin tarbiya amma kuma kasan cewa wasu iyayen Suna iya bakin kokari su.
Domin suga sun Bawa yaro tarbiya wasu abokanan makaranta sune suke lalata tarbiyar yara kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga abinda wadan Nan daliban suka Aikata.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wadan nan daliban sukai abinda bai daceba ba kai a yanzu haka laifin wa kake gani Akan wannan abun.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com