Kannywood

Tirkashi” Lauyoyi 9 Sun Kai Kawu Dan Sarki Da Ado Gwanja Da Safara’u Kara Kotu Akan Wakar Batsa..

Babbar Magana Lauyoyi 9 Sun Kai Kawu Dan Sarki Da Ado Gwanja Da Safara’u Kwana Chasa’in kuto kamar yadda yadda yadda ana Zargin su da taba tarbiya yara.

Mutane Da Yawa a yanzu haka sunyi mamaki wannan labarin domin babu wanda ya taba tinanin cewa za a kawai wadan nan mawakan kara amma kuma Kasan cewa a yanzu haka ana neman ado Gwanja.

Haka zalika itama Safara’u Kwana Chasa’in ana neman ta Akan abunda suke da 442 a yanzu haka wasu Suna Ganin cewa kawu Dan Sarki bashi da laifi koh kadan domin shi wakokin sa basa bata tarbiyar yara.

Amma kuma idan baza ka manta ba akwai wata wakar sa wacce yayi mai Suna Ingallo kamar yadda wannan wakar kasan cewa yayi wasu kalamai wadan da Basu Dace ba a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji karin Bayani akai domin a yanzu haka mutane da yawa Suna goyan bayan a kamasu Akan wannan laifin.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button