Kannywood

Ado Gwanja” Chass Asosa Video Yadda Mata Suke Iskanci Acikin wakar….

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un gaskiya ya kamata a dauki mataki Akan ado gwanja domin shine yake lalatawa matan tarbiya domin a yanzu haka wannan Videon yayi Muni.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan Cewa ado gwanja shine yake lalatawa yara tarbiya domin wakokin da yayi Kwanannan Sune makasudin lalacewar wasu.

A yanzu haka Wani video yan maya ya bayyana Suna abinda bai daceba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan cewa ya kamata a dakatar da ado Gwanja akan wadan Nan Abubuwan.

Sai kuma a yanzu haka mutane sukaji labarin cewa ado Gwanja zai saki wata sabuwar wakar sa kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya kasance kuma a yanzu haka mutane Suna magana akan cewa a dakatar dashi Daga irin wadannan wakokin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button