Hausa Music

Abdul D One – Allah Mai Iko (Official Audio) 2022

Yanzu Yanzu Mawaki Abdul D One Ya Saki Sabuwar Wakar Sa Mai” Suna( Allah Mai Iko) Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar tana daya daga cikin album din da ya saki a wannan shekara 2022.

Kamar yadda ka sani dai a wannan shekara mawaki abdul D One Ya Yiwa masoyan sa Al’kawarin Cewa Zai saki album sai gashi kuma a ya cika wannan al’kawarin.

A yanzu haka ga audio wannan wakar domin ka saurara domin zakaji yadda wannan wakar ta burge mutane da yawa ga full Audio.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button