Kalli Bidiyon Yadda Wani Tsoho Mai Shekara 70 Ya Auri Yarinya Yar Shekara 15…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiya Wannan Abun Baiyi Dadi Ba Kalli yadda Wani tsoho dan shekara 70 ya aure wata budurwa yar shekara 15.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna allah wadai da wannan tajjijon domin a yanzu haka Duk wanda yaci karo da wannan labarin sai yace gaskiya wannan tsohon bai kyautar ba.
A yanzu haka mutane da yawa suna tausayawa wannan yarinyar badan komai ba sai dan yadda sukaga ya tsofa da yawa kamar yadda a yanzu haka kuma an daura musu aure abinda ya bawa Mutane Da Yawa haushi sosai.
Duk wanda yaci karo da wannan labarin yana cewa gaskiya iyayen wannan yarinyar Basu kyauta mata ba domin sunci zalinta domin bai kamata ace an bata wannan tsoho ba.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna cewa indan aka bibiya ya Haife ta Domin yana da yara wadan da suka fita amma Kuma gashi yaje ya aure ta mutane Suna allah wadai da wannan tsohon.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com