Kannywood

Kalli Bidiyon: Yadda Abale Da Alan Waka Suka Fara Gudanar Da Kamfen A Kano Mutane Sunyi Mamaki..

Kalli Video Yadda Abale Da Alan waka suke gudanar da kamfen kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla mutane da yawa suna Magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Abale ya fito takara kuma a yanzu haka mutane da yawa sunce zasu zabeshi kamar yadda a yanzu haka kasan cewa yana da farin jini a duniya kuma ya kasance yana da masoya a duniya.

A yanzu haka ga Video yadda Abale yake gudanar da kamfen a kano mutane da yawa suna cewa Abale zaiyi nasara Akan wannan Zaben daza ayi ga Video yadda sukai kamfen da alan waka.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda Abale suke kamfen kuma a yanzu haka mutane da yawa sun bayyana cewa zasu zabe shi domin Duk Wani masoyin Abale a yanzu haka yace shi zai zaba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button