Kannywood
Innalillahi Ado Gwanja Ya Shiga Cikin Wani Mawuyacin Hali Akan Wakar CHASS Kalli Abinda Ya Faru..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Kalli Halin Da Ado Gwanja ya Shiga bayan ya saki wakar CHASS kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna tausaya Masa.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu mutane da yawa Suna cewa bai kamata a sakawa ado gwanja raiba domin wannan wakar tasa da yayi babu Wani aibu acikin ta Domin wasu suna magana akan cewa bakin ciki ake masa.
A yanzu haka Duk wanda ya saurari wannan wakar ta Chass yasan cewa ado Gwanja baiyi wasu kalamai ba wadan da Basu Dace Ba kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla zakaji abinda ya faru da ado Gwanja.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com