Abin Mamaki; Yadda Wani Matashi Ya Auri Kanwarsa Acikin Rashin Sani Kuma Har Sunyi Innalillahi Video..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Rashin Sani Yafi Dare Duhu Kalli Yadda Wani Matashi ya aure kanwarsa acikin rashin Sani.
Munyi karo da wani labari na wata mata ta yi matukar mamaki a ranar auren danta, yayin da ta gano cewa ashe amaryar ’yarta ce wacce ta bace tun shekara 20 baya.
Hakan ya sa mahaifiyar amaryar wacce a rashin sani ta kusa ta zamar mata surika suka fara zubar da hawaye, ita da amaryar da angon, tun bayan da suka gano cewa ita ce ’yarta wacce ta bace da dadewa kuma yanzu take auren danta.
An dai gudanar da wannan bikin ne a garin Suzhou, da ke lardin Jiangsu na kasar China a ranar 31 ga watan Maris.
Sabuwar surikar ta gano ’yar tata ce a lokacin da ake cikin tsakiyar biki, inda ta tabbatar da ’yarta ce ta hanyar gano irin hannunta, kamar yadda kafar yada labarai ta Times Now News ta ruwaito.
Ita dai wannan matar ta fuskanci wadanda suke ikirarin su ne iyayen amaryar, sannan ta tambaye su ko su ne masu rainon amaryar, sai ’yan uwan amaryar suka yi mamakin tambayar da mahaifiyar ke yi masu, duk da yake labari ne mai tsawo.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com