Hausa Music
Umar M Shareef – Rayuwata (Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar Umar M Shareef” Rayuwata Wannan Wakar a yanzu haka ta daukaka a duniya kamar yadda masoyan umar m shariff a yanzu haka Suna cewa wannan wakar zata kafa babban tarishi a masana’antar kannywood.
A yanzu zamu zaka muku wannan wakar domin ka saurara domin zakaji yadda wannan wakar take a yanzu haka ga Audio wannan wakar ta saurara.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com