Hausa Music

Umar M Shareef – Rikee (Official Video) 2022

Sabuwar Wakar Umar M Shareef Rikee Official Video Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma Masoyan umar m shariff ba tin yau suke jira ya saki video wannan wakar ba.

Sai kuma a yanzu haka umar m shariff ya saki video wannan wakar kamar yadda a yanzu haka ga Video wakar ka saurara kuma ka Kalla domin zakaga yadda wannan wakar take.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button