Hausa Music
Hamisu Breaker X LsVee – Ole (Official Video) 2022

Sabuwar Wakar Hamisu breaker Da LsVee Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan wakar da sukayi kamar yadda ka sani dai wannan shine karo na farko da mawakan suka hadu sukayi waka tare.
A yanzu Haka Ga Full Video.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com