Malam Ya Cira Kunya Ya Jira Tsoro; Wannan Hukuncin Ya Kamata A Yankewa Ado Gwanja Akan Wakar “CHASS

Wannan Hukuncin ya Kamata a yankewa ado gwanja yanzu Yanzu sheikh dahiru Usman bauci yayi Zazzafan Martani bakan abinda yake faru Akan Wakar Ado Gwanja CHASS.
Malamai Da yawa a yanzu haka sun fito sun magana Akan cewa ya kamata a yankewa ado Gwanja Hukunci Akan abinda ya aikata domin a yanzu haka zamu zaka muku Zazzafan Martani da yayi.
A yanzu haka Kamar yadda ka sani dai mutane da yawa Suna cewa bai kamata ace an yankewa ado gwanja hukunci ba domin wakar sa babu abinda tayi amma kuma malamai Suna magana akai a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli Wannan Video Nasan Cewa Kaji Abinda Sheikh Dahiru Usman Bauci Ya fada Akan Wakar a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan maganar tasa gaskiya ce.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda Digitalskil.com