Kannywood

Tirkashi; Babban Burina Shine Na Zama Kamar Davido Inji Safara’u Kwana Chasa’in Kalli Video..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Safara’u Kwana Chasa’in Ta Bayyana Wani Babban Sirri Akan Cewa Ita tana so ta Zama kamar Davido.

A yanzu haka Safara’u Kwana Chasa’in Ta Jawo Cece Kuce A Aduniya Kamar yadda mutane da yawa Suna fatan allah ya shirye ta ta daina Harkar Waka Amma kuma a yanzu haka ta Bayyana cewa tana so ta Zama Davido

A wata shiri da akayi da Safara’u Kwana Chasa’in a gidan Jaridar BBC Hausa Ta Bayyana cewa Bata da Wani buri daya wuce ta Zama kamar Davido Wajan waka kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji abinda Safara’u Kwana Chasa’in ta Bayyana na cewa bata da Wani buri daya wuce ta Zama Davido sai dai kuma mutane da yawa sunyi allah wadai da wannan burin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button