Kurunkus; Ado Gwanja Ya Shiga Hannu Bayan Ya Saki Wakar “CHASS Kuma Ance Kada Ya Saki Wakar Gaskiya Magana Akan Kamashi..

Innalillahi Yanzu Yanzu Ado Gwanja Ya Shiga Hannu Bayan Ya Saki Wakar CHASS Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun mamaki.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ayiwa ado gwanja magana ba Akan wannan wakar domin babu abinda tayi.
Mutane Da Yawa kafin ado gwanja ya saki Wannan wakar ta Chass kasan cewa wasu Suna goyan bayan a Kama ado gwanja din domin zai lalatawa yara tarbiya sai kuma bayan ya saki Wannan wakar sai kuma sukaga cewa wannan wakar bata da laifi.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zkaga yadda wanna abun ya kasance domin a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa an kama ado gwanja ga Video ka kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com