Malam Ya Cira Tsoro; Bazamu Fasa Fada Maka Gaskiya Ba Sai Dai Duk Abinda Zai Faru Ya Faru Bello Yabon Yayi Zazzafan Video..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Ran Malam Ya Baci Bello Yabon Ya fito Yayi Kaca Kaca Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka malamai da yawa Suna tsoran su fito suyi magana Akan abinda yake faru a kara Nigeria kamar yadda a yanzu haka kuma bello yabon ya Jira tsoro yayi magana.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda bello yabon ya fito ya bayyana wasu abubuwa adam Gane da abunda shugaban kasa ya dauki al’kawarin zaiyi kuma ya kasa a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda bello yabon ya fito ya Fadi gaskiya Akan abinda kuma gaskiya ne muna fatan allah ya kawo mana Sauki a Nigeria.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com