Kannywood

INNALILLAHI; Kalli Bidiyon Yadda Wasu Matasa Suka Fusata Akan Za’a yiwa Ado Gwanja Hukunci Akan Ya Saki Wakar CHASS

Innalillahi Yanzu Yanzu Wasu Matasa Sun Fusata Akan Za a Dauki Mataki Akan Ado Gwanja Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa bai kamata ace an kamar ado gwanja ba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa wannan wakar ta ado gwanja ta Chass bata da Wani laifi domin kalaman da yayi amfani dasu aciki bana iskanci bane.

A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa indai aka kama ado gwanja ba ayi Masa adalci ba domin babu abinda akwai mawakan Hausa wadan da suka fishi iskanci a waka amma kuma ba a kamasu ba.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna cewa Duk wanda ya sake ya Kama ado gwanja Akan wannan wakar gaskiya bakin ciki yake Masa a yanzu haka ga Video ka Kalla zakaji yadda wadan nan mata san suka Fusata.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji Duk abinda ya faru domin a yanzu haka mutane da yawa Basu goyi bayan a Kama ado gwanja ba.

Domin wannan wakar da yayi babu Wani kalaman iskanci a Cikin wannan wakar domin kawai sai dai baza a bi gaskiya ba Amma akwai mawan daya Kama ace an Kama su a yanzu haka.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button