Kannywood

INNALILLAHI; Kalli Ado Gwanja A Sanadiyar Sakin Wakar “CHASS Za a Kamashi Domin Ya Karya Doka…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’u YANZU Yanzu Muke Samun Wani Labari Akan Cewa An kama ado Gwanja kamar yadda A yanzu haka mutane da yawa Basu san gaskiya akai ba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ado gwanja ya aikata Wani babban laifi wanda a yanzu haka ya Zama dole a hukuntashi domin an hanashi Sakin Wakar CHASS Amma kuma ya saki.

A yanzu haka an bayyana cewa wannan maganar ta Zama babbar magana Akan cewa tinda an hanashi ya saki wakar amma kuma ya saki Inda a yanzu haka kuma za a Dauki Mataki Akan Sa.

Sai kuma a yanzu haka muke Samun Wani labari Akan cewa an kamashi sai kuma a yanzu haka mukayi binciki muka Gano gaskiya Akan wannan labarin kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana Akan wannan maganar na cewa an kama ado gwanja Akan Sakin Wakar CHASS da yayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button