Hausa Music
Sabuwar Wakar Ado Gwanja – Chass (Official Audio) 2022

Sabuwar wakar Ado Gwanja CHASS kamar yadda a yanzu haka mawakin ya saki Wannan wakar domin ya burge masoyan sa Inda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan wakar.
Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya mawaki ado gwanja ya saki sabuwar wakar sa Warr Inda wannan wakar ta daukaka a duniya sai kuma a yanzu haka ya saki wata sabuwar mai Suna Chass.
Full Audio
Kuce gaba da bibiyar Wannan Shafin Namu domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com