Kannywood

Yanzu Yanzu; Aisha Najamu Izzar So Ta Shiga Rigimar Ado Gwanja Da Lauyan Da Ya Shigar Dashi Kara…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Aisha Najamu Izzar So ta Shiga Rigimar Ado Gwanja Da lauyan Da ya Shigar Da Kararsa Gaban Gwamnan Kano.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Wani lauya ya Shigar Da Karar Ado Gwanja Akan wannan sabuwar wakar tasa wato CHASS Inda a yanzu haka kuma yace dole sai ya saki Wannan wakar.

Domin babu wanda ya isa ya hanashi kamar yadda a yanzu haka kuma mutane da yawa Suna goyan bayan ado gwanja Akan wannan maganar tasa domin ya bayyana cewa wakar da baza ta lalata tarbiyar yara ba.

Wannan Lauyan Da Ya Shigar Da Karar Ado Gwanja ya bayyana cewa wannan wakar ta Chass Ta Kasance waka ce wacce zata Haifar Da Matsala ta musamman acikin Jama’a.

Sai dai kuma a yanzu haka ado gwanja yayi al’kawarin Saiya saki Wannan wakar ita kuma a yanzu haka aisha najamu izzar so ta fito tayi Zazzafan Martani Akan wannan lauyan ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda aisha najamu izzar so ta Bayyana cewa ado gwanja bazai lalata tarbiyar yara ba sai dai idan daman tarbiyar ka ta baci tun a gida.

A yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan maganar da aisha najamu izzar so tayi gaskiya ta fada domin ado Gwanja bazai bata tarbiyar yara ba muna fatan allah ya shirye mu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button