Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Wani Dattijo Mai Shekara 65 Ya Mutu Bayan Ya Gama Lalata Da Wata Budurwa A Hotel..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Duk Mutum Mai Imani Indai ya karanta Wannan Labarin sai yayi Kuka da idon sa haka zalika kuma sai ya tausaya wa wannan bawan allah.
Mun samu wani labari mai ban mamaki daga Jaridar Vanguard cewa wani mutumi mai shekaru 65 a Duniya ya mutu wajen kwanciya da wata Budurwa a wani otel a Ranar Asabar dinnan da ta wuce.
Wannan mutumi mai suna Obi Nwoda ya shiga daki ne da wata Budurwa mai shekara 34 a wani katafaren otel a cikin Garin Awka da ke Jihar Anambra. Yanzu dai an sanar da Jami’an tsaron da ke Yankin wannan magana.

A yanzu haka Duk Wanda ya saurari wannan bayan nasan cewa dole sai yayi mamaki Akan cewa bashi da aure koh kuma yaya kamar yadda ka sani dai a yanzu haka maza da yawa Suna da aure amma kuma Suna nema wasu matan.
Domin a yanzu haka mafi akasarin mata basa biyawa Mazajen su bukata hakane yasa a yanzu haka maza da yawa suke zuwa su neme wasu matan dumin abinda wata macen ta waje zakayi maka ba Laila matarka tayi maka ba.
Ya Zama dole mata ku ringa kula da hakkin Mazajen ku a koh da yaushe domin gudin Shiga Cikin Wannan halin muna fatan allah yasa mufi karfin zuciya mu amin summa ameen.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com