Kalli Bidiyon; Sabuwar Wakar Ado Gwanja “Chass ‘Kamar yadda a Yanzu Haka Wakar Ta Jawo Cece Kuce…

Ku Kalli sabuwar wakar Ado Gwanja Chass kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta ado gwanja ta Jawo Cece Kuce a duniya.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan wannan wakar ta ado gwanja domin mutane da yawa a yanzu haka sun fito Suna korafi Akan Wakar.
Mutane Da Yawa Sun cewa wannan wakar ta Chass ta wuce gona da iri domin a yanzu haka ana cewa zata lalatawa yara tarbiya.
Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya ado gwanja ya saki wata sabuwar wakar Warr kamar yadda itama wannan wakar ta Warr ta Jawo Cece Kuce a Duniya a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video wakar nasan cewa kaji yadda wannan wakar ta kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan wannan wakar.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com