Alhamdulillah; Yanzu Yanzu “PI NETWORK” Ta Fashe Mutane Da Yawa Zasuyi Kudi A Nigeria..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Ya kamata Ka tsaya kalli Wannan Video Domin Zai Maka Matukar Amfani Inda a yanzu haka indai ka kasance kana PI NETWORK ka tsaya ka karan wannan labarin.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu mutane da yawa sun kasance Suna PI NETWORK Domin Suna da burin su Samu kudi a yanzu haka kuma ana Maganar cewa zata Fashe domin za a samu kudi da PI NETWORK din.

A yanzu haka kamar da muke muku mutane da Suna cewa wannan PI NETWORK zaiyi daraja sosai idan zaka siyar dashi domin a yanzu haka wasu mutane da yawa Suna karyata wannan labarin.
Mutane Da Yawa Suna cewa wannan PI NETWORK ba gaskiya bane kawai karyace domin babu Wani kudi daza a samu Inda a yanzu haka kuma ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani Akan wannan PI NETWORK din.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda wannan mutumin ya bayyana wasu abubuwa agame da PI NETWORK din kuma Allab yasa ya Zama gaske.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com