Ado Gwanja Yayi Zazzafan Martani Akan Lauyan Da Yakai Karar sa Gaba Gwamnan Kano Akan Wakar “CHASS..

Babbar Magana Yanzu Yanzunan Ado Gwanja Yayi Zazzafan Martani Akan Wanda yakai Karar sa gaba gwamnan kano.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Ankai karar ado gwanja gaba gwamnan kano Akan Wakar CHASS kamar yadda a yanzu haka ana cewa wakar zata bata tarbiyar yara.
Sai dai kuma a yanzu haka ado gwanja ya fito yayi Magana Akan cewa Hassada ake masa Akan zaici abinci Akan Wakar kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaga yadda aka kai karar ado Gwanja Gaban Gwamnan Kano kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa abar ado gwanja ya saki wakar sa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com