Labaran Duniya

Har Yanzu Dai Rikicin Jam’iyar NNPP Na Ci Gaba Da Yamutsewa Tsakanin Kwankwaso Da Malan Ibrahim Shekarau..

Babbar Magana Har Yanzu Rikici Yanaci Gaba Da Barke wa a jam’iyar NNPP kamar yadda a yanzu haka ana tinanin cewa Sanatan Kano Malam Ibrahim Shekarau Zai Bar jam’iyar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka malam Ibrahim Shekarau ya fito ya bayyana wasu abubuwa Akan al’kawarin da aka kasa cika Masa a jam’iyar NNPP kamar yadda yace bazai zauna da mutane masu cin amana ba.

Kafin Malan Ibrahim Shekarau ya dawo jam’iyar NNPP sunyi magana da kwankwaso Akan za a basu wasu mukamai indai ya dawo jam’iyar NNPP a Lokacin shi kuma kwankwaso yayi na’am da wannan bukatar ta shekarau.

Amma kuma a yanzu haka wannan bukatar a kasa cika Masa hakane yasa a yanzu haka ya fito ya Fara Magana Akan cewa zai iya barin wannan jam’iyar ta NNPP.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji yadda kwankwaso ya bayyana al’kawarin da aka yiwa Malan Ibrahim Shekarau.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button