Kannywood

Yanzu Yanzu” Rigima Ta Barke Tsakanin Momee Gombe Da Fatima Ali Nuhu Akan Auren Hamisu Breaker…

Yanzu Yanzunan Rigima Tana Nema ta barke tsakanin fatima ali nuhu da kuma Momee gombe Akan Auren Hamisu Breaker kamar yadda a yanzu haka ga Cikakken Bayani.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an saka ranar daurin auren Hamisu breaker kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media domin a yanzu haka kuwa yasan da haka.

Sai dai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa Wai a tsakanin Momee gombe da fatima Ali Nuhu kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan al’khairi Akan wannan auren da Hamisu Breaker zaiyi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button