Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Mutuwar Hamisu Breaker Yanzu Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Video..

Innalillahi Yanzu Yanzu Mutuwar Jarumin Hamisu breaker Yanzu Yanzunan Gaskiya Ta Bayyana Akai Kamar yadda a yanzu haka ka tsaya ka karan wannan labarin.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da labarin cewa allah ya yiwa Hamisu breaker rasuwa kamar yadda a yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin sai ya karyata wasu kuma Suna cewa da gaske ne.
A yanzu haka mutane Suna cewa wannan maganar baza ta taba yiwuba domin a yanzu haka mutane Suna cewa indai da gaske Hamisu breaker ya rasuwa dole sai duniya ta Girgiza.
Domin Kasan cewa a yanzu haka Hamisu breaker ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood domin a yanzu haka yana daya daga cikin shahararrun mawaki.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu Hamisu Breaker ya kafa babban tarishi a masana’antar kannywood domin a yanzu haka yayi abinda babu Mawaki wanda yayi abinda yayi.
Kuma kasan cewa a yanzu haka mutane da yawa Basu san gaskiyar magana ba Akan wannan labarin a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akan wannan labarin na mutuwar Hamisu breaker.
A yanzu haka indai ka saurari wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana Akan wannan maganar mutuwar ta Hamisu breaker dan haka a yanzu haka Hamisu breaker bai mutuba yana raye.
Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe Digitalskil.com