Innalillahi Wa’Inna Ilaihi Raji’un; Mutuwar Sheikh Isah Ali Pantami Wannan Itace Gaskiyar Magana Akai…

Innalillahi Yanzu Yanzunan Muke Samun Wani Mummunan Labari A shafin Sada Zumun’ta Na Cewa Allah ya Yiwa sheikh Isah ali Pantami rasuwa.
A yanzu haka mutane da yawa sunce karo da wannan labarin kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun girgiza da wannan labarin mutuwar kamar yadda a yanzu haka munyi binciki Akan wannan labarin mun Gano gaskiya akai.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan labarin gaskiya ne domin ba a karyar mutuwa wasu kuma Suna cewa wannan labarin karyane domin ba gaskiya bane.
A yanzu haka muka dauke da Gaskiyar Magana Akan wannan labarin domin a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana Akan wannan labarin na mutuwar sheikh Isah ali Pantami ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya Akan wannan maganar domin a yanzu haka wannan labarin na cewa allah yayi masa rasuwa ba gaskiya bane.
Domin a yanzu haka Duk Inda kaga wannan labarin kada ka yarda domin ba gaskiya bane muna fatan allah ya shirye masu aikita irin wannan abun dan haka muna fatan koh a ina kaga wannan labarin kada ka yarda.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com