Labaran Duniya

Innalillahi; Karshe Duniya Yazo Yadda Wata Mahaifiya Ta Aure Danta Kuma Tayi Al’kawarin Babu Budurwar Daza Ta Rabasu..

Innalillahi wa’inna Ilaihi raji’un Yanzu Yanzu Wani Matashi ya aure Mahaifiyar sa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi allah wadai.

A yanzu haka wata Mahaifiya ta aure dan ta kamar yadda ta Bayyana cewa babu wata mace wata zata rabata dashi domin shine Mijin ta Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ta jika Mahaukaciya.

Mutane da yawa a yanzu haka indai sunci karo da wannan labarin sai sunyi allah wadai da wannan Mahaifiyar domin sam bai kamata ba domin bai halarta Mahaifiyar ta aure dan ta ba.

Amma kuma ita wannan Mahaifiyar tace babu wata mace wata zata Rabasu a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan mata bata da hankali domin ya kamata ace likitoci sunyi binciki Akan ta sun tabbatar da lafiyar ta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button