Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Halin Da Fatima Ali Nuhu Ta Shiga Bayan Hamisu Breaker Zai Auri Wata Ansaka rana..

Yanzu Yanzunan Mutane da yawa Suna magana Akan cewa Hamisu Breaker ya yaudari fatima ali nuhu domin bai kamata yayi mata haka ba.

Kamar yadda ka sani dai a jiya muke Samun labarin cewa an saka ranar Auren Hamisu Breaker kamar yadda mutane da yawa sunyi mamakin domin babu wanda ya taba tinanin cewa yanzu Hamisu breaker zaiyi aure.

Wasu kuma mutane da yawa Suna tinanin cewa Hamisu Breaker fatima ali nuhu Zai aure domin Kasan cewa a kwanakin baya mutane sunji labarin cewa akwai wata sabuwar soyayya a tsakanin Hamisu breaker da fatima ali nuhu.

Sai da kuma a yanzu haka mutane da Sunji cewa an saka ranar daurin auren Hamisu breaker amma kuma bada fatima ali nuhu kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda abun ya kasance.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji yadda ta Kasance domin a yanzu haka Hamisu breaker ba fatima ali nuhu Zai aure ba domin wasu a yanzu haka Suna tinanin ita zai aure.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button