Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Wannan Rashin Imanin Yayi Yawa Wallahi Indai Ka Kalla Bidiyon Nan Sai Kayi kuka Da Ido..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un gaskiya wannan kasar tamu ta Nageria tana Cikin Wani mawuyacin Hali domin indai ka kalli wannan Video sai kayi kuka da idon ka.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka tsadar Rayuwar tayi yawa domin a yanzu haka a Sanadiyar wannan abun ya saka mutane a Cikin bala’i Inda a yanzu haka wannan Videon daza mu sama muku yana da matukar amfani.
Domin ya kamata ka tsaya ka Kalli wannan Video domin a yanzu haka indai ka kalla wannan Video sai kayi kuka da idon ka a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaga yadda aka kama wannan matar kuma tana sai da sholisho Inda a yanzu haka mutane da yawa sunyi kuka da wannan Videon.
Domin wannan matar da aka kama tayi matukar Basu tausayi domin a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai ya tausa mara muna fatan allah ya gyara Mana ya kuma saka mufi karfin zuciya mu.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com