INNALILLAHI; Yadda Aka Kama Mansurah Isah Ana Zargin Ta Da Satar Wata Matar Aure Hizba..

Innalillahi Yanzu Yanzu wani dan hizba ya kama Mansurah Isah Inda yake Zargin ta da Satar Masa mata a garin kano kamar yadda a yanzu haka ga Cikakken Bayani.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki Akan wannan labarin domin a yanzu Duk wanda yaji Wannan Labarin sai ya karyata yace wannan ba halin Mansurah Isah bane.
Kamar yadda ka sani dai Mansurah Isah ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood haka zalika kuma Tsohuwar matar sani Danja Inda a yanzu haka ga Video ka Kalla zakaji karin Bayani Akai.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna cewa wannan ba halin Mansurah Isah bane domin taba taba Aikata irin wannan abun ba muna fatan allah ya kara tsaremu.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com