Kannywood

INNALILLAHI; Kalli Bidiyon Yadda Momo Yasha Iho Bayan Wani Dan Garuwa Ya Bugar Masa Mota Ya Karbi 10,000.

Innalillahi Yadda Momo Yasah Iho a kasuwar Singa bayan Wani dan garuwa ya gogar Masa mota a Lokacin momo yace sai ya biyashi naira 10,00,0 a Lokacin mutane sukai masa Iho.

Babbar Magana Yanzu Yanzu mutane da yawa Suna zagin momo Akan abinda ya aikata domin babu wanda ya taba tinanin cewa momo zai Aikata wannan abun kunyar kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka jaruman kannywood sun kasance Suna abinda Suke ganin ya dace hakane yasa momo ya karbi kudi a wajan Wani bawan allah daya bugar Masa mota a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button