Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzunan Wasu Matasa Sun Fusata Akan Rarara..

Innalillahi Yanzu Yanzu Matasa Sun Fusata Akan DAUDA KAHUTU RARARA kamar yadda a yanzu haka sunce zasu dauki mataki Akan Dauda Kahutu Rarara.

Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin Akan abinda wadan Nan mutasan suka fito sukayi Akan Dauda Kahutu Rarara akan Gasar wakar da yasa ta Jagaba Shine gaba.

Idan baza ka manta ba Dauda Kahutu Rarara ya saka challenge na sabuwar wakar da ya yiwa Bola Tinubu kamar yadda kuma mutane da yawa sun Shiga wannan Gasar.

Sai kuma mutane sukaga cewa Dauda Kahutu Rarara yaki bada Kyauta Akan wannan challenge din da yasa hakane yasa a yanzu haka matasan suka fito suka Fara Magana akai Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda wadan Nan mutasan suka fito suka fada Akan Dauda Kahutu Rarara domin a yanzu haka Suna cewa ya fito ya Basu kyauta me su.

Sai dai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa Dauda Kahutu Rarara bazai cinyewa mutane kudi ba domin wannan ba shine karo na farko ba daya saka gasa kuma ya bara.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button