INNALILLAHI; Bidiyon Yadda Aka Kamashi Ya yiwa Mahaukaciya Fyade Wannan Rashin Imani Ne.

Gaskiya wannan rashin imanin yayi yawa Kalli yadda aka kama Wani ya yiwa Mahaukaciya fyade kamar yadda a yanzu haka mutane Sunyi allah wadai.
A yanzu haka yan sanda sukayi Nasarar kama Wani Mutum yana lalata da wata Mahaukaciya kamar yadda ya bayyana cewa Baya Cikin hankali sa domin yasa kwaya a Lokacin.
Amma kuma Duk wanda yaji Wannan maganar yasan cewa kawai dan ya kare kansa shine ya Fadi wannan maganar domin a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa yana sane ya aikata wannan aika aikar.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa gaskiya wannan rashin imanin yayi yawa domin ya rasa wacce zai yiwa fyade sai mara hankali domin wannan matar kana ganin ta kasan cewa bata da hankali.
Wannan mutumin a yanzu haka yana karbar zagi a wajan mutane da yawa domin Duk wanda ya karanta Wannan Labarin sai yayi Kuka da ida nuwansa kuma Duk Wani Mutum mai imani sai yayi allah wadai da wannan mutumin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar Digitalskil.com