Shugaban kasa Muhammadu Buhari Ya Gana Da Fasinjojin Jirgi Kasan Abuja..

Babbar Magana Yanzu Yanzu shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari ya gana da wadan da akayi garkuwa dasu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Basu san abinda ya fada musa kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon ku kalla.
Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya akayi garkuwa da wasu fasinjojin jirgi kamar yadda mutane da yawa sun fito sunyi magana Akan Halin da suke ciki a gurin yan garkuwa da mutanan.
Sai dai kuma sun saki daya daga cikin wadan da sukayi garkuwa dasu domin shine ya Fara dawowa gida kafin a saki Rayuwar a yanzu haka shugaban Kasar Nigeria ya gana dasu kamar yadda kuma wasu Suna cewa Basu san mai shugaban kasa yace musu ba a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda shugaban kasa muhammadu Buhari yace da fasinjojin da akayi garkuwa dasu kamar yadda a yanzu haka ya gana dasu.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com