Hausa Series
Sanda Episode 31 Original Video English Subtitles

Sanda Kashi Na 31 Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna jiran wannan film din domin a yanzu haka kasan cewa mutane da yawa Suna bibiyar wannan Shirin film din.
Kuma kasan cewa shirin film din sanda a yanzu haka yana daya daga cikin Shiri wanda yake samun maziyarta da yawa idan baza ka manta ba Kasan cewa an tsaya a kashe na 30 a yanzu haka za a cigaba da kashi na 31.
Full video.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com