Npower
Kalli Bidiyon Yadda Aka yi Nasarar Raba Wadan nan ‘Yan Biyun..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un an Haifi wasu yara guda biyu kansu a hade kamar yadda a yanzu haka an’kaisu asibiti domin a raba musu kansu Inda a yanzu haka kuma anyi Nasarar raba kan nasu.
A yanzu haka mutane da yawa Suna mamakin yadda akayi nasara Akan wannan aikin da akayi domin babu wanda ya taba tinanin cewa kan nasu zai rabu sai gashi kuma allah ya taimaka kan nasu ya rabu a yanzu haka ga video ka kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna. Shafin namu mai al’barka Digitalskil.com