Hausa Series

Izzar So Episode 95 Original Video English Subtitles

Izzar so Kashi Na 95 Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna jiran a saki Wannan Shirin film din a yanzu haka mutane da yawa Suna bibiyar wannan Shirin film din na izzar so.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka babu Wani shiri da ake acikin masana’antar kannywood wanda yakai izzar so Hakane yasa a yanzu haka wannan Shirin take Samun maziyarta sosai a yanzu haka.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji yadda wannan Shirin zai kasance kuma kaji sharhi akai domin a yanzu haka mutane da yawa Suna son suji yadda Zata kasance acikin Shirin Izzar so.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin film akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button